Dauda Kahutu Rarara Fatima Mai Zogale Official Audio 2024, youtube mp3 indir

İzlenme: 479.137
Süre: 04:40

Dauda Kahutu Rarara - Fatima Mai Zogale - Official Audio

Şarkı indir, bedava müzik indir, youtube dönüştürücü

Fatima Mai Zogale [Lyrics]
Fatima mai zogale
Fati fatima fati adangari
Kin wuce ai dakile
Fati fatima fati adan gari
Kinyi kamar labule
Fati fatima fati adan gari
Samani indangwale
Fati fatima fati adan gari
Dan karsi daƙule
Fati fatima fati adan gari
Nayaba mai zogalanga
Rannan nagudu bantsiraba
Fati fatima mai zogale
Nagudu ban tsiraba
Kyauta tayi kamar tsuntuwa
Ashe wani yamutu bai sumaba
Fati fatima mai zogale
Nagudu bantsiraba
Kyauta tayi kamar tsuntuwa
Ashe wani yamutu bai sumaba

Yawwa
Aa
Fati zuba mini ga kwandala
Kadaki kwangila
Fati fatima ga malmala
Ta gaban kandala
Fati fatimace kwangwala
kure wayon dila
Ga fati fatima nan santala
Kada kuyi ƙalƙala
Fati fatima ki hamdalaa
Haba maizogala
Dinlin ta ishe dinlin ta iske dinlin dan Haka ba bayaba
Fati fatima mai zogale
Nagudu ban tsiraba
Kyauta tayi kamar tsuntuwa
Ashe wani yamutu bai sumaba
Kwalli dai na idone
Aradu zance ya ishe zance
Eh wasu sungane toh wadansu
Ko sai anyi kwatance
Kauce saminu kauce bala
A wannan anmuku kwace
Fati masu kwadon zogalanmu
Rannan tayi rumace
Fati dai tace dukkuda
Makafi sunyi maraice
Duk dayane maganar yangida
Susuda an ishe zance
Fati fatima kenan aradu
Zancen fatima bai buyaba

Ayya Mana
Fati assama ga kainuwa
Masu gari kainuwa
Kaika isheta abakin ruwa
Can haka mi labule
Kace mata fatima kawo ruwa
Dan kada ayi mantuwa
Kece fatima kololuwa
Anbuga gangar rawa
Maro yafada dimuwa
Tamkar ammasa bakin uwa
Toh fatima kiyi tattali
Toh
Fatima kiyi jan hali
Toh
Fatima mai ussuli
Toh
Keke akwai sangali
Toh
Barshi acin mulmuli
Toh
Fatima karo kuli barshi
Tacan haka zauna kalau
Tunku yamutu bai fargaba

Fati fatima mai zogale
Nagudu ban tsiraba
Kyauta tayi kamar tsuntuwa
Ashe wani yamutu bai sumaba

Fatima mai yar gira agoshi
Fati adan gari
Fati ga dan kwalenta ganshi
Fati adan gari
Fatima kowa yasoki soshi
Fati adan gari
Fatima kowa yakiki barshi
Fati adan gari
Kowam miko kudinshi amshi
Fati Adan gari
Fatima kowa yabaki bashi
Fati adan gari
Na iya insha fura nakoshi
Fati adan gari
Fati kowa taho jirashi
Fati adan gari
Shifa dakin dole saida yashi
Fatima gimbiya
Kyauda diri naki zan kwatance
Badan ganinki ba

Ga kyakkyawa tafito kulayu
Fati adan gari
Fatima mai taimakon marayu
Fati adan gari
Anbar noma wajan fatanyu
Fati adan gari
Nifa da bayanki zana goyu
Fati adan gari
Tilas kowa taja yajayu
Fati adan gari
Kyan koyarwar kwarai akoyu
Fati adan gari
Fatima kin furgitar da gayu
Birni dama gari
Kowa yau ke yake kwantance
ban tsokane kiba.